IQNA - Kungiyar Awqaf da Agaji za ta gudanar da gasa hudu na kasa da kasa da biranen Tabriz, Mashhad, Qom da Qazvin za su dauki nauyin shiryawa cikin watanni hudu har zuwa karshen shekara.
Lambar Labari: 3492221 Ranar Watsawa : 2024/11/17
Tehran (IQNA) a daidai lokacin da Isra’ila take barazanar kai wa kasar Lebanon harin soji, kungiyar Hizbullah ta fitar da hotuna na dukkanin muhimma wurare na sojin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485667 Ranar Watsawa : 2021/02/19